Hojjatoleslam Mirian:
IQNA - Babban daraktan cibiyar kula da harkokin kur'ani ta cibiyar Quds Radawi ya bayyana cewa: A yau ne aka fara gangamin haddar suratu Fath mai taken "Da sunan Nasara" a hukumance kuma za a ci gaba da gudanar da ayyukan har zuwa karshen watan Ramadan tare da halartar da kuma rajistar dukkan masu sha'awar haddar wannan sura a karkashin aiwatar da kungiyar "Rayuwa da Ayoyi" ta kasa.
Lambar Labari: 3492769 Ranar Watsawa : 2025/02/18
Yayin tafiya Karbala ma'ali;
IQNA - An aike da wakilai daga cibiyar kula da harkokin kur’ani ta Astan Quds Razavi zuwa Karbala Ma’ali domin gudanar da shirye-shiryen da suka kamata domin gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki karo na bakwai na “Harkokin Shauq”.
Lambar Labari: 3492303 Ranar Watsawa : 2024/12/01
IQNA – Cibiyar kula da hubbaren Imam Hussain ta sanar da kammala shirye-shiryen gudanar da taron Idin Ghadir Khum na tsawon kwanaki uku a wannan hubbaren.
Lambar Labari: 3491388 Ranar Watsawa : 2024/06/23
Mashhad (IQNA) An shirya baje kolin kayayyakin al'adu da na kur'ani na lardin Khorasan ta Arewa a wani bangare na gasar kur'ani mai tsarki ta kasa karo na 46 a rukunin al'adu da mazaunin Dariush da ke Bojnoord.
Lambar Labari: 3490236 Ranar Watsawa : 2023/12/01
Tehran (IQNA) Allah ya yi wa sheikh Khamis Jabir Saqar babban malamin kur'ani a kasar Masar rasuwa.
Lambar Labari: 3486159 Ranar Watsawa : 2021/08/01
Tehran (IQNA) ana ci gaba da gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta kasa wadda ta kebanci yara a kasar Mauritaniya.
Lambar Labari: 3485788 Ranar Watsawa : 2021/04/06
Tehran shugaban cibiyar kula da harkokin addininin muslunci ta kasar Turkiya ya jagoranci raba kyautar littafan addini masu yawa ga musulmin kasar Argentina.
Lambar Labari: 3485588 Ranar Watsawa : 2021/01/25